Home Apps Music & Audio
Kitab Tauhid 1-Sheikh Jafar APK icon

Kitab Tauhid 1-Sheikh Jafar APK

  • by ZaidHBB
  • Version: 1.0
  • Updated on: Mar 07, 2018
Saurari Karatun Littafin Kitab Tauhid tare da Marigayi Sheikh Jafar Mahmood Adam.
10+
Downloads
0.0
0+
Rating
03/07/18
Last updated
4.0+
Android version
App size
Everyone 10+
Content rating
Free
Price
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Kitab Tauhid 1-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Kitab Tauhid.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Daya ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na Biyu da na Ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
What's New
Enjoy the first release.

Today's Deals

More >

Similar

More >

Developer

More >

Trending