Home Apps Beauty
Mace Sai Da Kwalliya APK icon

Mace Sai Da Kwalliya APK

Zaki iya tantance ya shape din fuskarki yake tahanyar amfani da wannan App Din.
100+
Downloads
05/21/19
Last updated
4.1+
Android version
App size
Everyone
Content rating
Free
Price

The description of app by: Musa B MalaM

Sanin shape din fuskarki shixai taimakamiki wajan tsara kwalliya data dace da irin wannan fuskar. Kowane mutum akwai shape din fuskarsa, Wanda idan masu shapes din fuska daban daban sukace xasukwaikwayi irin kwalliyar me wani kalar shape din, to axahirin gaskiya kwalliyar baxatahau xaxauna tayi yadda akesoba.

Shape din fuska sun hada da:
oval shape
long shape
Round shape
square shape
heart shape
Diamond shape
What's New
Kafin mekwalliya tafara YIN Ado yanada kyau tasan shape din Fuskarta saboda tasan wane irin shafawa zatai. Kiduba cikin wannan Application zakiga shapes din fuskoki kala kala da yadda ake Gane su
Rate this app

We'd love to hear from you. Do you want to give us your opinion?

Ratings and reviews
5.0
3+ total
5 3
4 0
3 0
2 0
1 0
More >

Similar

Apps Recommended

More >

Developer